<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>431</hymn_number>
<title>Jiya, Yau, Gobe LW431</title>
<lyrics>[V1]
 1) Jiya, ya mutuwa
 Yesu, Yesu.
 Jiya ya mutuwa, ya mutuwa
 Wannan ba shakka.

[V2]
 2) Yau, yana raiyuwa
 Yesu, Yesu.
 Yau, yana raiyuwa, yana raiyuwa
 Ya yi nassara

[V3]
 3) Gobe, zai zo ga mu
 Yesu, Yesu.
 Gobe, zai zo ga mu, zai zo ga mu
 Mun sa zuciya

[V4]
 4) Aboki, ka san shi?
 Yesu, Yesu.
 Aboki, ka san shi?, ka san shi?
 Yesu cetona
 Yesu cetona
 Yesu cetona</lyrics>
</song>